17 A duk lokacin da aka gusar da girgijen, sai Isra'ilawa su kama hanya. A inda girgijen ya tsaya, nan kuma Isra'ilawa za su kafa zango.
Karanta cikakken babi L. Kid 9
gani L. Kid 9:17 a cikin mahallin