L. Kid 9:22 HAU

22 Ko kwana biyu ne girgijen ya yi, yana zaune a bisa alfarwar ko wata guda, ko fi, sai Isra'ilawa su yi ta zamansu a zangon, ba za su tashi ba. Amma in ya tashi, sai su kuma su tashi.

Karanta cikakken babi L. Kid 9

gani L. Kid 9:22 a cikin mahallin