Neh 4:3 HAU

3 Tobiya Ba'ammone yana kusa da shi, ya ce, “Ai, garun da suke ginawa da duwatsu, ko dila ya hau, sai ya rushe shi!”

Karanta cikakken babi Neh 4

gani Neh 4:3 a cikin mahallin