2 Sam 19:38 HAU

38 Sarki ya ce, “To, Kimham zai tafi tare da ni, zan kuwa yi masa abin da zai yi maka daɗi. Duk abin da kake so a gare ni, zan yi maka.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 19

gani 2 Sam 19:38 a cikin mahallin