Ez 23:7 HAU

7 Ta yi karuwanci da su, dukan waɗanda suke ƙusoshin Assuriya, ta kuma ƙazantar da kanta tsakanin gumakan da ta yi ta kai da kawowa a cikinsu.

Karanta cikakken babi Ez 23

gani Ez 23:7 a cikin mahallin