Ez 40:25 HAU

25 Akwai tagogi kewaye da ƙofar, da shirayinta kamar na sauran. Tsayinta kamu hamsin ne, faɗinta kuwa kamu ashirin da biyar.

Karanta cikakken babi Ez 40

gani Ez 40:25 a cikin mahallin