Ez 40:26 HAU

26 Tana da matakai bakwai. Shirayinta yana daga can ciki. An zana siffar itatuwan dabino a ginshiƙanta, ɗaya a kowane gefe.

Karanta cikakken babi Ez 40

gani Ez 40:26 a cikin mahallin