Ez 40:49 HAU

49 Tsawon shirayin kamu ashirin ne, faɗinsa kuwa kamu goma sha ɗaya. Akwai matakan hawa, akwai kuma ginshiƙai a kowane gefe.

Karanta cikakken babi Ez 40

gani Ez 40:49 a cikin mahallin