Irm 10:11 HAU

11 Haka za ku faɗa musu, “Gumakan da ba su yi sammai da duniya ba, za su lalace a duniya da a ƙarƙashin sammai.”

Karanta cikakken babi Irm 10

gani Irm 10:11 a cikin mahallin