Irm 11:14 HAU

14 Don haka kada ka yi wa waɗannan mutane addu'a. Kada ka yi kuka ko addu'a dominsu, gama ba zan kasa kunne gare su ba, ko da sun yi kirana a lokacin wahalarsu.”

Karanta cikakken babi Irm 11

gani Irm 11:14 a cikin mahallin