Irm 11:13 HAU

13 Gama yawan gumakansu sun kai yawan biranensu. Yawan bagadan da suke da su kuma sun kai yawan titunan Urushalima, abin kunya, bagadan ƙona wa Ba'al turare ne.’

Karanta cikakken babi Irm 11

gani Irm 11:13 a cikin mahallin