Irm 12:2 HAU

2 Kai ka dasa su, sun kuwa yi saiwa,Suna girma, suna kuma ba da'ya'ya,Sunanka na a cikin bakinsu, ammakana nesa da zuciyarsu.

Karanta cikakken babi Irm 12

gani Irm 12:2 a cikin mahallin