Irm 12:7 HAU

7 Ubangiji ya ce,“Na bar jama'ata.Na rabu da gādona,Na ba da wanda raina yake ƙauna ahannun maƙiyansa.

Karanta cikakken babi Irm 12

gani Irm 12:7 a cikin mahallin