Irm 15:18 HAU

18 Me ya sa azabata ta ƙi ƙarewa,Raunukana kuma ba su warkuwa,Sun kuwa ƙi warkewa?Za ka yaudare ni kamar rafi,Ko kamar ruwa mai ƙafewa?”

Karanta cikakken babi Irm 15

gani Irm 15:18 a cikin mahallin