Irm 15:19 HAU

19 “Domin haka ga abin da ni, Ubangijina ce,Idan ka komo sa'an nan zan kawoka.Za ka tsaya a gabana.Idan ka hurta abin da yake gaskiyaba na ƙarya ba,Za ka zama kakakina.Za su komo gare ka,Amma kai ba za ka koma wurinsuba.

Karanta cikakken babi Irm 15

gani Irm 15:19 a cikin mahallin