Irm 22:12 HAU

12 Amma a wurin da suka kai shi zaman talala, a can zai mutu, ba zai ƙara ganin wannan ƙasa ba.

Karanta cikakken babi Irm 22

gani Irm 22:12 a cikin mahallin