Irm 22:11 HAU

11 Gama haka Ubangiji ya ce a kan Yahowahaz, ɗan Yosiya, Sarkin Yahuza, wanda ya gāji sarautar ubansa, Yosiya, wanda ya tafi ya bar wurin nan. Ba zai ƙara komowa nan ba.

Karanta cikakken babi Irm 22

gani Irm 22:11 a cikin mahallin