Irm 22:14 HAU

14 Kaiton wanda ya ce,“Zan gina wa kaina babban gidaDa waɗansu irin benayemusamman.”Ya yi masa tagogi,Ya manna masa itacen al'ul,Sa'an nan ya yi masa jan shafe.

Karanta cikakken babi Irm 22

gani Irm 22:14 a cikin mahallin