Irm 22:15 HAU

15 Kana tsammani kai sarki ne,Da yake ƙasarka ta itacen al'ulce?Amma ubanka ya ci, ya sha,Ya yi gaskiya, ya aikata adalci,Ya kuwa zauna lafiya.

Karanta cikakken babi Irm 22

gani Irm 22:15 a cikin mahallin