Irm 22:21 HAU

21 Ubangiji ya yi muku magana alokacin wadatarku.Amma kun ce, “Ba za mu kasakunne ba!”Wannan shi ne halinku tun kunasamari,Don ba ku yi biyayya da muryaUbangiji ba.

Karanta cikakken babi Irm 22

gani Irm 22:21 a cikin mahallin