7 Zan shirya waɗanda za su hallakata.Kowannensu da makamansa,Za su sassare zaɓaɓɓun itatuwanal'ul ɗinta, a jefa su a wuta.
Karanta cikakken babi Irm 22
gani Irm 22:7 a cikin mahallin