Irm 22:8 HAU

8 “Al'ummai masu yawa za su wuce ta gefen wannan birni, kowane mutum zai ce wa maƙwabcinsa, ‘Me ya sa Ubangiji ya yi haka da wannan babban birni?’

Karanta cikakken babi Irm 22

gani Irm 22:8 a cikin mahallin