Irm 23:16 HAU

16 Ubangiji Mai Runduna ya ce wamazaunan Urushalima,“Kada ku kasa kunne ga maganarannabawa,Gama sukan cika kunnuwanku daƙarairayi.Suna faɗar ganin damarsu,Ba faɗar Ubangiji ba.

Karanta cikakken babi Irm 23

gani Irm 23:16 a cikin mahallin