Irm 23:5 HAU

5 “Ga shi, ni Ubangiji na ce, kwanakisuna zuwa,Sa'ad da zan tsiro da wani mai adalcidaga zuriyar DawudaWanda zai ci sarauta.Zai yi sarauta da hikima,Zai aikata abin da yake daidai aƙasar.

Karanta cikakken babi Irm 23

gani Irm 23:5 a cikin mahallin