Irm 24:6 HAU

6 Zan lura da su da kyau, in kuma komo da su a wannan ƙasa. Zan gina su, ba zan rushe su ba. Zan kafa su, ba zan tumɓuke su ba.

Karanta cikakken babi Irm 24

gani Irm 24:6 a cikin mahallin