Irm 24:7 HAU

7 Zan ba su zuciyar da za su sani ni ne Ubangiji. Za su kuwa zama jama'ata, ni kuwa zan zama Allahnsu, gama za su komo wurina da zuciya ɗaya.

Karanta cikakken babi Irm 24

gani Irm 24:7 a cikin mahallin