Irm 26:12 HAU

12 Sa'an nan sai Irmiya ya yi magana da dukan sarakuna da dukan jama'a, ya ce, “Ubangiji ne ya aiko ni in yi annabci gāba da wannan Haikali da wannan birni, da irin maganar da kuka ji.

Karanta cikakken babi Irm 26

gani Irm 26:12 a cikin mahallin