Irm 26:13 HAU

13 Saboda haka yanzu sai ku gyara al'amuranku da ayyukanku, ku yi biyayya kuma da muryar Ubangiji Allahnku. Ubangiji kuwa zai janye masifar da ya hurta gāba da ku.

Karanta cikakken babi Irm 26

gani Irm 26:13 a cikin mahallin