Irm 27:15 HAU

15 Gama Ubangiji ya ce shi bai aike su ba, annabcin ƙarya suke yi muku da sunansa, don ya kore ku, ku halaka, ku da annabawan da suke yi muku annabci.”

Karanta cikakken babi Irm 27

gani Irm 27:15 a cikin mahallin