Irm 3:14 HAU

14 “Ku komo, ya ku mutane marasaaminci,Gama ni ne Ubangijinku.Zan ɗauki mutum guda daga kowanegari,In ɗauki mutum biyu daga kowaneiyali,Zan komo da su zuwa DutsenSihiyona.

Karanta cikakken babi Irm 3

gani Irm 3:14 a cikin mahallin