Irm 31:7 HAU

7 Ga abin da Ubangiji ya ce,“Raira wa Yakubu waƙar farin cikida ƙarfi,Ku ta da murya saboda shugabanal'ummai,Ku yi shela, ku yi yabo, ku ce,‘Ya Ubangiji ka ceci jama'arka,Wato ringin mutanen Isra'ila,’

Karanta cikakken babi Irm 31