Irm 32:40 HAU

40 Zan yi madawwamin alkawari da su, ba zan fasa nuna musu alheri ba, zan kuwa sa tsorona a zukatansu domin kada su bar bina.

Karanta cikakken babi Irm 32

gani Irm 32:40 a cikin mahallin