Irm 33:10 HAU

10 Haka Ubangiji ya faɗa, “A wannan wuri da ka ce ya zama kufai, ba mutum ko dabba, wato a biranen Yahuza da titunan Urushalima, inda ba kowa, ba mutum ko dabba a ciki,

Karanta cikakken babi Irm 33

gani Irm 33:10 a cikin mahallin