Irm 33:9 HAU

9 Sunan wannan birni zai zama mini abin murna, da abin yabo, da darajantawa ga dukan al'umman duniya waɗanda za su ji dukan alherin da na yi dominsu, za su ji tsoro su yi rawar jiki saboda dukan alheri da dukan wadata da na tanada musu.”

Karanta cikakken babi Irm 33

gani Irm 33:9 a cikin mahallin