Irm 34:2 HAU

2 Ubangiji Allah na Isra'ila ya ce wa Irmiya ya tafi, ya faɗa wa Zadakiya Sarkin Yahuza cewa, “Ni Ubangiji, zan ba da wannan birni a hannun Sarkin Babila, zai kuwa ƙone shi da wuta.

Karanta cikakken babi Irm 34

gani Irm 34:2 a cikin mahallin