Irm 34:1 HAU

1 Ubangiji ya yi magana da Irmiya sa'ad da Nebukadnezzar, Sarkin Babila, da dukan sojojinsa, da dukan sojojin mulkokin al'umman da suke a ƙarƙashinsa, da dukan mutane suke yaƙi da Urushalima da dukan biranenta.

Karanta cikakken babi Irm 34

gani Irm 34:1 a cikin mahallin