Irm 34:22 HAU

22 Ni Ubangiji zan umarce su su komo zuwa wannan birni don su yi yaƙi da shi, su ci shi, su ƙone shi da wuta. Zan sa biranen Yahuza su zama kufai, ba masu zama a ciki.”

Karanta cikakken babi Irm 34

gani Irm 34:22 a cikin mahallin