Irm 34:4 HAU

4 Ya Zadakiya, Sarkin Yahuza, ka ji maganar da ni Ubangiji na faɗa a kanka, ba za ka mutu ta wurin takobi ba.

Karanta cikakken babi Irm 34

gani Irm 34:4 a cikin mahallin