Irm 34:5 HAU

5 Za ka mutu da salama. Kamar yadda aka ƙona wa sarakuna marigayanka turare, haka kai ma mutane za su ƙona maka turare, za su yi makoki dominka suna cewa, ‘Kaito, sarki ya rasu.’ Ni Ubangiji na faɗa.”

Karanta cikakken babi Irm 34

gani Irm 34:5 a cikin mahallin