Irm 35:18 HAU

18 Sai Irmiya ya ce wa Rekabawa, “Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila ya ce, ‘Tun da yake kun kiyaye dukan abin da Yonadab kakanku ya umarce ku,

Karanta cikakken babi Irm 35

gani Irm 35:18 a cikin mahallin