Irm 36:21 HAU

21 Sarki ya aiki Yehudi ya je ya kawo littafin. Sai ya je ya ɗauko littafin daga ɗakin Elishama magatakarda. Yehudi kuwa ya karanta wa sarki tare da dukan sarakunan da suke tsaye kewaye da sarkin.

Karanta cikakken babi Irm 36

gani Irm 36:21 a cikin mahallin