Irm 36:23 HAU

23 Da Yehudi ya karanta sakin layi uku ko huɗu sai sarki ya sa wuƙa ya yanke su, ya zuba a wutar da take ci a kasko, da haka ya ƙone littafin duka.

Karanta cikakken babi Irm 36

gani Irm 36:23 a cikin mahallin