Irm 36:24 HAU

24 Duk da haka da sarkin da barorinsa suka ji maganar, ba wanda ya ji tsoro, balle su keta rigunansu don baƙin ciki.

Karanta cikakken babi Irm 36

gani Irm 36:24 a cikin mahallin