Irm 36:3 HAU

3 Mai yiwuwa ne idan mutanen Yahuza suka ji dukan masifar da na yi niyya in aukar musu da ita, za su bar mugayen ayyukansu don in gafarta musu muguntarsu da zunubinsu.”

Karanta cikakken babi Irm 36

gani Irm 36:3 a cikin mahallin