Irm 36:4 HAU

4 Sai Irmiya ya kirawo Baruk ɗan Neriya. Baruk kuwa ya rubuta maganar da Irmiya ya faɗa masa a takarda, wato dukan maganar da Ubangiji ya faɗa wa Irmiya.

Karanta cikakken babi Irm 36

gani Irm 36:4 a cikin mahallin