Irm 38:22 HAU

22 Ga shi, dukan matan da suka ragu a gidan Sarkin Yahuza, za a kai su wurin sarakunan Sarkin Babila, suna cewa,‘Aminanka sun ruɗe ka,Sun rinjaye ka.Yanzu sun ga ƙafafunka sun nutsecikin laka,Sai suka rabu da kai.’

Karanta cikakken babi Irm 38

gani Irm 38:22 a cikin mahallin