Irm 38:9 HAU

9 “Ya maigirma sarki, waɗannan mutane sun yi mugun abu da suka saka annabi Irmiya cikin fijiya, Zai mutu can da yunwa, gama ba sauran abinci a birnin.”

Karanta cikakken babi Irm 38

gani Irm 38:9 a cikin mahallin