Irm 38:10 HAU

10 Sa'an nan sarki ya umarci Ebedmelek, mutumin Habasha, ya tafi da mutum talatin su tsamo annabi Irmiya daga cikin rijiyar kafin ya mutu.

Karanta cikakken babi Irm 38

gani Irm 38:10 a cikin mahallin