Irm 38:11 HAU

11 Sai Ebed-melek ya tafi da mutanen, ya kuma tafi gidan sarki, a ɗakin ajiya, ya kwaso tsummoki da tsofaffin tufafi, ya zurara wa Irmiya a rijiyar.

Karanta cikakken babi Irm 38

gani Irm 38:11 a cikin mahallin