Irm 38:12 HAU

12 Ebedmelek, mutumin Habasha, ya ce wa Irmiya ya sa tsummokin da tsofaffin tufafin a hammatarsa, ya zarga igiya, Irmiya kuwa ya yi yadda aka ce masa.

Karanta cikakken babi Irm 38

gani Irm 38:12 a cikin mahallin